1 Chronicles 3
World English Bible (en) → Hausa Open Bible (Biblica) (ha)
- 1
Waɗannan su ne ’ya’yan Dawuda maza da aka haifa masa a Hebron.
- 2
na ukun, Absalom ɗan Ma’aka ’yar Talmai sarkin Geshur;
- 3
na biyar, Shefatiya ɗan Abital;
- 4
Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida.
- 5
kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can.
- 6
Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet,
- 7
Noga, Nefeg, Yafiya,
- 8
Elishama, Eliyada da Elifelet, su tara ne duka.
- 9
Dukan waɗannan ’ya’yan Dawuda ne maza, ban da ’ya’yansa maza ta wurin ƙwarƙwaransa. Tamar ita ce ’yar’uwarsu.
- 10
Zuriyar Solomon su ne Rehobowam,
- 11
da Yoram,
- 12
da Amaziya,
- 13
da Ahaz,
- 14
da Amon,
- 15
’Ya’yan Yosiya maza su ne,
- 16
Magādan Yehohiyakim su ne,
- 17
Zuriyar Yekoniya kamamme su ne,
- 18
Malkiram, Fedahiya, Shenazzar, Yekamiya, Hoshama da Nedabiya.
- 19
’Ya’yan Fedahiya su ne,
- 20
Akwai kuma waɗansu biyar,
- 21
Zuriyar Hananiya su ne,
- 22
Zuriyar Shekaniya su ne,
- 23
’Ya’yan Neyariya maza su ne,
- 24
’Ya’yan Eliyohenai su ne,