1 Chronicles 2
World English Bible (en) → Hausa Open Bible (Biblica) (ha)
- 1
Waɗannan su ne ’ya’yan Isra’ila maza. Ruben, Simeyon, Lawi, Yahuda, Issakar, Zebulun,
- 2
Dan, Yusuf, Benyamin, Naftali, Gad da Asher.
- 3
’Ya’yan Yahuda maza su ne,
- 4
Tamar, surukar Yahuda, ta haifa masa Ferez da Zera.
- 5
’Ya’yan Ferez maza su ne,
- 6
’Ya’yan Zera maza su ne,
- 7
’Ya’yan Karmi maza su ne,
- 8
Ɗan Etan shi ne,
- 9
’Ya’ya maza da aka haifa wa Hezron su ne,
- 10
Ram shi ne mahaifin Amminadab,
- 11
Nashon shi ne mahaifin Salma,
- 12
Bowaz shi ne mahaifin Obed
- 13
Yesse shi ne mahaifin.
- 14
na huɗun Netanel,
- 15
na shidan Ozem
- 16
’Yan’uwansu mata su ne Zeruhiya da Abigiyel.
- 17
Abigiyel ita ce mahaifiyar Amasa, wanda mahaifinsa shi ne Yeter mutumin Ishmayel.
- 18
Kaleb ɗan Hezron ya haifi yara ta wurin matarsa Azuba (da kuma ta wurin Yeriyot). Waɗannan su ne ’ya’yan Azuba maza.
- 19
Da Azuba ta mutu, Kaleb ya auri Efrat, wadda ta haifa masa Hur.
- 20
Hur shi ne mahaifin Uri, Uri kuma shi ne mahaifin Bezalel.
- 21
Daga baya, Hezron ya kwana da ’yar Makir mahaifin Gileyad (ya aure ta sa’ad da take da shekara sittin), ta haifa masa Segub.
- 22
Segub shi ne mahaifin Yayir, wanda ya yi mulkin garuruwa uku a Gileyad.
- 23
(Amma Geshur da Aram suka ƙwace Hawwot Yayir da kuma Kenat tare da ƙauyukan kewayenta, garuruwa sittin.)
- 24
Bayan Hezron ya mutu a Kaleb Efrata, sai Abiya matar Hezron ta haifa masa Asshur mahaifin Tekowa.
- 25
’Ya’yan Yerameyel maza, ɗan farin Hezron su ne,
- 26
Yerameyel yana da wata mata, wadda sunanta Atara; ita ce mahaifiyar Onam.
- 27
’Ya’yan Ram maza ɗan farin Yerameyel su ne,
- 28
’Ya’yan Onam maza su ne,
- 29
Sunan matar Abishur ita ce Abihayil, wadda ta haifa masa Aban da Molid.
- 30
’Ya’yan Nadab maza su ne,
- 31
Ɗan Affayim shi ne,
- 32
’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne,
- 33
’Ya’yan Yonatan maza su ne,
- 34
Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai.
- 35
Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.
- 36
Attai shi ne mahaifin Natan,
- 37
Zabad shi ne mahaifin Eflal,
- 38
Obed shi ne mahaifin Yehu,
- 39
Azariya shi ne mahaifin Helez,
- 40
Eleyasa shi ne mahaifin Sismai,
- 41
Shallum shi ne mahaifin Yekamiya,
- 42
’Ya’yan Kaleb maza, ɗan’uwan Yerameyel su ne,
- 43
’Ya’yan Hebron maza su ne,
- 44
Shema shi ne mahaifin Raham,
- 45
Ɗan Shammai shi ne Mawon,
- 46
Efa ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar
- 47
’Ya’yan Yadai maza su ne,
- 48
Ma’aka ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar
- 49
Ta kuma haifi Sha’af mahaifin Madmanna
- 50
Waɗannan su ne zuriyar Kaleb.
- 51
Salma mahaifin Betlehem, da kuma Haref mahaifin Bet-Gader.
- 52
Zuriyar Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim su ne,
- 53
kuma gidan Kiriyat Yeyarim su ne, Itrayawa, Futiyawa, Shumatiyawa da Mishratiyawa. Daga waɗannan ne Zoratiyawa da Eshtawoliyawa suka fito.
- 54
Zuriyar Salma su ne,
- 55
kuma gidan marubuta waɗanda suke zama a Yabez su ne, Tiratiyawa, Shimeyatiyawa da Sukatiyawa. Waɗannan su ne Keniyawa waɗanda suka zo daga Hammat, mahaifin gidan Rekab.