1 Chronicles 8
World English Bible (en) → Hausa Open Bible (Biblica) (ha)
- 1
Benyamin shi ne mahaifin,
- 2
Noha na huɗu da Rafa na biyar.
- 3
’Ya’yan Bela maza su ne,
- 4
Abishuwa, Na’aman, Ahowa,
- 5
Gera, Shefufan da Huram.
- 6
Waɗannan su ne zuriyar Ehud, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Geba waɗanda aka kuma kwasa zuwa Manahat.
- 7
Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.
- 8
An haifa ’ya’ya maza wa Shaharayim a Mowab bayan ya saki matansa Hushim da Ba’ara.
- 9
Ya haifi Yobab, Zibiya, Hodesh, Malkam,
- 10
Yewuz, Sakiya da Mirma ta wurin Hodesh matarsa. Waɗannan su ne ’ya’yansa, kawunan iyalai.
- 11
Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.
- 12
’Ya’yan Efa’al maza su ne,
- 13
da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.
- 14
Ahiyo, Shashak, Yeremot
- 15
Zebadiya, Arad, Eder,
- 16
Mika’ilu, Isfa da Yoha su ne ’ya’yan Beriya maza.
- 17
Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber,
- 18
Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ’ya’yan Efa’al maza.
- 19
Yakim, Zikri, Zabdi,
- 20
Eliyenai, Zilletai, Eliyel,
- 21
Adahiya, Berahiya da Shimra su ne ’ya’yan Shimeyi maza.
- 22
Ishfan, Eber, Eliyel,
- 23
Abdon, Zikri, Hanan,
- 24
Hananiya, Elam, Antotiya,
- 25
Ifdehiya da Fenuwel su ne ’ya’yan Shashak maza.
- 26
Shamsherai, Shehariya, Ataliya,
- 27
Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne ’ya’yan Yeroham maza.
- 28
Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.
- 29
Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon.
- 30
ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,
- 31
Gedor, Ahiyo, Zeker
- 32
da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
- 33
Ner shi ne mahaifin Kish, Kish mahaifin Shawulu, kuma Shawulu ne mahaifin Yonatan, Malki-Shuwa, Abinadab da Esh-Ba’al.
- 34
Ɗan Yonatan shi ne,
- 35
’Ya’yan Mika maza su ne,
- 36
Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.
- 37
Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.
- 38
Azel yana da ’ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu.
- 39
’Ya’yan ɗan’uwansa Eshek su ne,
- 40
’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya.